Features Abincin Gargajiya Na Hausawa
Kalmar alāada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato āADATANā wadda take nufin dabiāa da aka saba da ita.
Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka alāada fa harshen Hausa.
To!
Yanzu idan Bahaushe ya ce alāada me yake nufi?
A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce alāada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.Akwai nauikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;1- Danwake2- Dankali3- kunu/koko4- Ęuli-Ęuli5- Zogale6- Tuwon kulli7- Gyada8- Nakiya9- Tuwon salla10- Dambu11- Dibilan12- Alkaki13- Masa/waina14- Kunun zaĘi15- Dawo16- Safala (gayan tuwo)17- Bula18- Rogo19- Tuwon masara20- Maye-mayeDa Sauransu....Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Abincin Gargajiya Na Hausawa in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above